Damuna ta ta′azzara halin tagaiyara a Arewa maso Gabsashin Najeriya | Duka rahotanni | DW | 31.08.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Damuna ta ta'azzara halin tagaiyara a Arewa maso Gabsashin Najeriya

Cikin damuwa na ruwan sama kamar da bakin kwarya da sauro mai haddasa cuta, mazauna garin Rann ke fadi tashin rayuwa, duk da cewa sojojin Najeriya sun fatattaki 'yan Boko Haram. 'Yan bindigar sun lalata makarantu da turakun layukan waya. Hatta a asibiti rayuwa ta yi kunci.

A dubi bidiyo 03:03