1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Daliban Kagara sun fada hannun masu satar mutane

Uwais(HON)February 17, 2021

Wasu ‘yan bindiga sun afka wa makarantar sakandare ta garin Kagara da ke jihar Niger inda suka yi garkuwa da dalibai masu yawa da ma wasu malamai, a yanayin da ke nuna ci gaba da  tabarbarewar yanayin tsaro a Najeriya.

https://p.dw.com/p/3pUBZ