Cyrus Kabirus na amfani da kayan bolo wajen kere-kere | Zamantakewa | DW | 26.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Cyrus Kabirus na amfani da kayan bolo wajen kere-kere

Cyrus Kabirus dan kasar Kenya wanda bai yi nasara ci gaba da yin karatun boko ba ya rungumi sana’ar kere-kere na kare muhali da kayayakin da yake tsintowa daga shara.Kuma ya shahara a kan wannan sana’a wacce ke zama sa’a ta biyu a gareshi ta yin rayuwarsa cikin wadata

A dubi bidiyo 02:53