COVID-19: Gudun wadanda suka warke a Ghana | Zamantakewa | DW | 19.05.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

COVID-19: Gudun wadanda suka warke a Ghana

Nasarar warkewa daga cutar COVID-19 ta kawo karshen raunin da suke ciki, amma ita ce farkon sabuwar matsala a gare su. Yawancin wadanda suka warke daga cutar COVID-19 na fuskantar matsi da wariya a kasar Ghana, lamarin da ke lalata harkokinsu na kasuwanci da kuma alakarsu da mutane.

A dubi bidiyo 02:44