Coronavirus ta sa zaman gida a Najeriya | Duka rahotanni | DW | 26.03.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Coronavirus ta sa zaman gida a Najeriya

A Najeriya, al'ummar kasar musamman wadanda sai sun fita za su samu abinci, sun fara kosawa da matakin kowa ya zauna a gida da gwamnati ta dauka saboda rage yaduwar cutar Coronavirus.

Saurari sauti 02:56