1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

COP23: Duniya na bukatar hadin kai kan Sauyin yanayi

Abdullahi Tanko Bala
November 6, 2017

Firaministan Fiji da ke jagorantar taro kan Sauyin yanayi a Jamus ya tunasar da mahalarta taron da su yi la'akari da bala'in da lamarin ke haifarwa domin cimma matsaya ta daukar matakan bai daya don magance matsalar.

https://p.dw.com/p/2n8pt