Cigaban ziyarar paparoma Benedict a jamus | Labarai | DW | 11.09.2006
 1. Inhalt
 2. Navigation
 3. Weitere Inhalte
 4. Metanavigation
 5. Suche
 6. Choose from 30 Languages

Labarai

Cigaban ziyarar paparoma Benedict a jamus

Paparoma Benedict na na cigaba da rangadin aikinsa na kwanaki 6 anan jamus.Dayake jawabi a mabiya addinin krista a garin Altötting dake jihar Bavaria,Paparoma Benedict yace majamiar tana fama karancin shugabanni,wanda adangane da hakane ya yi kira ga matasa maza da mata dasu koyi darasuna dake da alaka da addini.Da safiyar yau din nedai Paparoma Benedict ya gudanar da aduoi a gaban khristoci kimanin dubu 70,a cibiyar ibadan jamusawa dake garin na Altötting,din jihar ta Bavaria.Kazalika anasaran paparoman,zai ziyarci mahaifarsa dake kauyen marktl am Inn,da Fresing inda aka nadashi limamin churchi.

 • Kwanan wata 11.09.2006
 • Mawallafi Zainab A Mohammad
 • Bugawa Buga wannan shafi
 • Permalink https://p.dw.com/p/Bu5S
 • Kwanan wata 11.09.2006
 • Mawallafi Zainab A Mohammad
 • Bugawa Buga wannan shafi
 • Permalink https://p.dw.com/p/Bu5S