Ci gaban hare-haren ′yan bindiga a Katsina | Duka rahotanni | DW | 25.06.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Ci gaban hare-haren 'yan bindiga a Katsina

A Najeriya 'yan bindiga sun halaka mutane da ma sun kuma jikkata wasu a lokacin wasu hare-hare da suka kaddamar a daren Laraba washe garin Alhamis a wasu kauyikan Jihar Katsina.

Saurari sauti 03:13