Charlotte Maxeke ta yi suna bisa abubuwa biyu basira da murya | Tushen Afirka: mutanen da suka taka rawa a tarihin Afirka | DW | 06.09.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Tushen Afirka

Charlotte Maxeke ta yi suna bisa abubuwa biyu basira da murya

A 1901 ta zama mace bakar fata ta farko daga Afirka ta Kudu da ta gama jami'a a Amirka. Ta koma gida ta tsubduma fagen siyasa. Ta jagorancin zanga-zangar nuna adawa da tilasta fita da takardar shaida.

A dubi bidiyo 01:51