Cape Verde:Taimakon masu shan barasa fiye da kima | Himma dai Matasa | DW | 14.02.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Cape Verde:Taimakon masu shan barasa fiye da kima

Hukumar kula da lafiya ta duniya ta ce matsalar shan barasa fiye da kima ta zama barazana a bangaren kiwon lafiya na Cape Verde da ke yankin yammacin Afirka. Honório Fragata yana da masiya sosai kan haka.

A dubi bidiyo 03:15