1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Cape Verde: samar da kankara da rana

October 11, 2016

A Cape Verde, garin Salamansa wanda ba ya iya samar da kankara da ake bukata don adana kifi , ya zuba jari don sayan na‘urar da ke amfani da hasken rana wajen samar da wannan sinadari, lamarin da jama'a ke yabawa..

https://p.dw.com/p/2R6zj