Burundi za ta gudanar da zabe duk da cece-kucen siyasa | Siyasa | DW | 18.06.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Burundi za ta gudanar da zabe duk da cece-kucen siyasa

Burundi ta dauki hankali sakamakon rikice-rikicen da suka biyo bayan kudurin shugaban kasa Nkurunziza na tsayawa zabe amma da alamun an fara samun maslaha.

A nan kasa mun yi muku tanadin wasu daga cikin kundin da muka yi a baya da kuma da kuma rahotanni dangane da badakalar siyasar da ta mamaye fagen siyasar Burundi

DW.COM