1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bunkasa harkokin noma a Afirka

September 7, 2016

'Yar Kenya Valentine Wacu tana neman warware matsalar abinci a Afirka. Tana bincike a cibiyar kula da noma ta kasashe masu zafi da ke birnin Nairobi na Kenya. Akwai irin wake da ta gano domin taimakon manoma bunkasa da abinci da kudaden shiga.

https://p.dw.com/p/1JwdO