1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Borno: Matakan rigakafi tun gabanin bullar cutar Corona a jihar

April 29, 2020

Tun cutar corona ba ta shiga jihar Borno hukumomi suka tashi tsaye domin magance bullar cutar a wannan jiha da ke cunkushe da dubban ‘yan gudun hijira saboda fargabar barnar da cutar ka iya yi in ta shiga jihar.

https://p.dw.com/p/3bZ5O