1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Karuwar matsalar tsaro

January 21, 2020

Yankin Arewa maso Gabashin Najeriya na kara fuskantar munanan hare-hare daga kungiyar Boko Haram, duk kuwa da ikirarain da mahukuntan kasar ke yi na cin galaba a kan mayakn na Boko Haram.

https://p.dw.com/p/3Wbzf