1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bobi Wine- Shugaban unguwar marasa galihu a Yuganda

July 14, 2018

A Yuganda wani makadi da ya rike zuwa dan siyasa, na fatan kawo canji a kasarsa na zama muryar matasa. Bobi Wine wanda ya girma unguwar talakawa, ana masa lakabi da "shugaban unguwar talakawa". Tun bayan shigarsa fagen siyasa, ya zama mai tsananin sukar lamirin shugaban Yuganda Yoweri Museveni.

https://p.dw.com/p/31KxM