Bin Salman: Mun karya karfin Iran a Afirka | Duka rahotanni | DW | 24.04.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Bin Salman: Mun karya karfin Iran a Afirka

Ana ci gaba da samun cece-kuce kan jawabin da yarima mai jiran gadon mulkin Saudiyya Muhammad Bin Salman ya yi kan cewa kasarsa ta yi nasarar karya tasirin da Iran da kawayenta ke da shi a Afirka.

Saurari sauti 03:23