Bin diddigin ′yan Najeriya masu fataucin dan Adam zuwa Turai | Shiga | DW | 05.04.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Shiga

Bin diddigin 'yan Najeriya masu fataucin dan Adam zuwa Turai

A shekara ta 2015, 'yan Najeriya dubu 20 suka nemi mafaka a Turai. Sai dai akwai karin masu yawa da ke shiga Turai ta barauniyar hanya, wasu kan kare a hannun masu tilasta su yin karuwanci. DW ta bi diddigin wata mata wadda ta amince da bada shaida kan wadanda suka tilasta mata yin karuwanci.

A dubi bidiyo 02:47