Bikin ranar ′yancin ′yan jaridu na duniya na 2017 | Zamantakewa | DW | 04.05.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Bikin ranar 'yancin 'yan jaridu na duniya na 2017

Kasashen Najeriya da Nijar a Yammacin Afirka, sun bi sahun kasashen duniya wajen bukukuwan ranar 'yan jaridu na duniya.

Aikin jarida na daya daga cikin sana'oi masu muhimmanci a duniya, abin da ya sanya ake neman kwarewa ta musamman domin gudanar da shi musamman a kasashe irin su Najeriya tare da samar da dokoki don kare ‘yan jaridun daga cin zarafinsu. To sai dai akwai dimbin matsaloli da ke kawo cikas ga aikin.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin