Bayani kan cutar Coronavirus | Amsoshin takardunku | DW | 16.03.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Bayani kan cutar Coronavirus

Tattaunawa da kwararren likita a fannin cututtuka masu yaduwa da annoba, Dr Nasiru Sani Gwarzo dangane da abubuwan da ya dace mutane su yi la'akari da su a yayin neman kariya daga kamuwa da cutar Corona da ke neman mamaye duniya.

Saurari sauti 05:44