Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Cutar kan bayyana kawanaki 2 zuwa 21 bayan shigarta jikin bil Adama.
Mafi muhimmanci shi ne a tuntubi likita
A cikin shekara ta 1976 ne aka gano cutar Ebola.
Gano cutar da wuri na da mahimmanci.
Sai an taba ruwan jikin mutun akan kamu da cutar
Fargaba da shaci fadi ba su da tushe balle makama.
Kwayoyin cutar Ebola na da hatsari ko a jikin gawa.
Ana yawan nuna musu wariya
Kyama ga wadanda suka warke daga cutar Ebola