Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
An fi mayar da hankali kan ribar da za a samu domin a Najeriya siyasa ta zama wata harkar kasuwanci inda ake zuba jari ciki domin samun riba a cewar jaridar Süddeutsche Zeitung.
Batun zaman lafiya na Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya na daga cikin batun da ya dauki hankalin Jaridun Jamus
A kasar Sudan, ana ci gaba da zanga-zangar adawa da Shugaba Omar al-Bashir amma har yanzu shugaban ya ki sauka.
Shiri na al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi daban-daban a duniya baki ɗaya.
Nan gaba a 16:30 UTC: DW News