1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Davos: Taron kasuwanci na duniya

Ramatu Garba Baba LMJ
January 21, 2020

Batun matsalar sauyi ko dumamar yanayi, ya mamaye zauren babban taron tattalin arziki na duniya da ke gudana a birnin Davos. Sai dai shugaban Amirka Donald Trump ya yi kakkausar suka ga masu rajin kare muhallin.

https://p.dw.com/p/3Wc22