Batun ilimi na fuskantar kalubale a wasu kasashen Afirka
October 6, 2016Talla
Yayin da a Nijar da Najeriya al'amuran samar da ilimi ke gamuwa da cikas,sakamakon yaje-yajen aikin da malamai da kuma dalibai ke yi a kan wasu bukatunsu,a Afirka ta Kudu dalibai ne suka yi zanga-zanga saboda karin kudin makaranta da kishi takwas cikin dari.Mun tanadar muku da rahotanni a game da wannan batu a ciki har da muhawara da DW ta gudanar a Nijar a game da batun samar da hanyoyin bunkasa ilimi a Nijar din.