Batun batar ′yan matan Chibok da sabbin hare-hare a Najeriya na ci wa jama′a tuwo a kwarya | Zamantakewa | DW | 24.07.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Batun batar 'yan matan Chibok da sabbin hare-hare a Najeriya na ci wa jama'a tuwo a kwarya

Masu rajin kare bil adama sun sake tayar da jijiyar wuya kan batar 'yan matan Chibok bayan kwanaki 100 ba tare da jin duriyar su ba, wannan kuma ya afku daura da wasu sabbin hare-hare

Al'ummar Najeriya na cikin jimami da alhini sakamakon wasu sabbin hare-haren da aka kai a jihar Kaduna wadanda ake ganin an yi niyyar kashe wasu manyan mutane ne a yankin arewacin kasar. Banda haka kuma har yanzu rashin dawowar matan da aka sace a garin Chibok na ci gaba da sosawa jama'a rai.

Ga dai rahotannin da muka yi a kan wadannan batutuwa mun yi muku tanadinsu a kasa

DW.COM