Bankado cin hanci a Kenya | Shiga | DW | 30.08.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Shiga

Bankado cin hanci a Kenya

A Afirka galibin 'yan jarida masu binciken kwakwaf na aiki cikin yanayi mai matukar hadari da kasada. Amma wani dan jarida a Kenya ya bujire wa wannan kalubale. Ya sha bankado laifukan cin hanci da kisa da fasakwauri.

A dubi bidiyo 03:49