Bambancin sanata da dan majalisar wakilai | Amsoshin takardunku | DW | 22.06.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Bambancin sanata da dan majalisar wakilai

Shirin amsoshin takardunku ya duba matsayin sanatoci da 'yan majalisun tarayya ga al'ummarsu da kuma bambanci tsakanin sanata da dan majalisar wakilai a tafarkin dimukuradiyya.

Saurari sauti 10:32

Matsayin sanatoci ga al'umma