Baje kolin tufafin da kayan kwalliya na Afirka a Berlin | BATUTUWA | DW | 29.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Baje kolin tufafin da kayan kwalliya na Afirka a Berlin

A karon farko madinka daga kasashen Senegal Yuganda da Benin sun baje kolin tufafi da sauran kayan kwalliya na Afirka a birnin Berlin. Wannan rukunin madinkan na Afirka na zamani na da burin daukaka martabar tufafin Afirka da sauya tunanin da duniya take da shi na fifita tufafin Turai idan ana maganar ado da kwalisa.

A dubi bidiyo 01:55