1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Bajamushiya ta zama 'yar kasuwa a Nijar

Gazali Abdou Tasawa MAB
September 15, 2022

Wata Bajamushiya mai suna Manuella wacce ta zo a Nijar shekaru biyu da suka gabata da sunan ayyukan jin kai, ta rikide zuwa babbar ‘yar kasuwa a fannin kawata gidaje da dinke-dinken zamani da ma sarrafa lemun kwalba, kamar yadda za ku kallao a rahoton Gazali Abdou Tasawa..

https://p.dw.com/p/4GwBq