Babbar jam′iyyar adawa ta Jamhuriyar Nijar ta shiga rikici | Duka rahotanni | DW | 26.07.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Babbar jam'iyyar adawa ta Jamhuriyar Nijar ta shiga rikici

A Jamhuriyar Nijar kotu a birnin Yamai ta ba da sakamakon shari’ar da ta hada shugaban riko na Jam’iyyar Lumana Afirka Oumarou Noma, da shugaban jam’iyyar Hama Amadou inda kotu ta bai wa shugaban riko gaskiya.

Saurari sauti 03:29