1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Kokarin neman dogaro da kai a fanin abinci

Abdourahamane Hassane
August 14, 2019

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayar da umurni ga babban bankin kasar da ya daina ba da kudi kasashen waje domin shigo da kayan abinci a cikin kasar.

https://p.dw.com/p/3NtzU