Azumin watan Ramadan na 2021 | Zamantakewa | DW | 15.04.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Azumin watan Ramadan na 2021

Dakatar da I'tikafi da matsaloli na tsaro da annobar corona na daga cikin batutuwan da ke ci wa al'ummar Musulmi da ke gudanar da Azumin watan Ramadan tuwo a kwarya.

Al'ummar Musulman duniya na fuskantar kalubale na tsaro a kasashen Afirka da dama a Najeriya ko baya ga wannan matsala ta tsaro al'ummar na fama da hauhawar farashin kayan masarufi a daidai lokacin da ake gudanar da Azumin watan Ramadan.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin