Wannan Audiotrainer na Ingilishi-Jamusanci zai taimaka maka sosai don ka koyi muhimman kalmomi wadanda ke da amfani ga rayuwar yau da kullum da kuma inganta yadda ake furta su.An gina darussa 100 ne akan matakai A1 da A2 a cikin Ginshiken Turai na Bai-daya na Mahangar Harsuna in kuma ya hade sassan harshe masu yawa. Audiotrainer wani aikin hadin guiwa ne tsakanin Deutsche Welle da Goethe-Verlag.
Matakai: A1, A2
Midiya: Sautin murya, Rubutu (Sauke)
Harsuna: Jamusanci | Ingilishi