1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Atiku: Za mu maido da tsaro a Zamfara

February 4, 2019

Dan takarar shugaban kasar Najeriya a babbar jam'iyyar adawa PDP Alh. Atiku Abubakar ya je yakin neman zabe a jihar Zamfara, jihar da jam'iyyar PDP ke muradin karbar mulki sakamakon rikicin jam'iyyar APC me mulkin jihar.

https://p.dw.com/p/3ChvL