Asulin bukukuwan Ista da na Goodfriday | Amsoshin takardunku | DW | 03.04.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Asulin bukukuwan Ista da na Goodfriday

Hira da Bishop Ali Buba Lamido na Wusasa a jihar Kaduna Najeriya game da tarihin Ista da Goodfriday.

Tun daga Juma'a 29 ga watan Maris har zuwa Litinin Daya ga watan Afirilu kiristocin duniya sun yi bukukuwan Ista da Goodfriday.Wai shin minene asulin wannan bukukuwa? Don samun amsar wannan tambaya sai ku saurari hirar da ta hada shirin Amsoshin takardun da Bishop Ali Buba Lamido na Wusasa cikin jihar Kaduna.

Mawallafi: Yahouza Sadissou Madobi
Edita: Mohammad Nasiru Awal

Sauti da bidiyo akan labarin