APC ta yi wa PDP fintinkau | Labarai | DW | 31.03.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

APC ta yi wa PDP fintinkau

A dai dai lokacin ake ci-gaba da jiran sauran sakamakon zaben Najeriya, jam'iyar adawa na kan gaba, mai mulki ta na bi a baya, bisa sakakamkon kashi 75 cikin da aka sanar

Bisa wannan sakamakon daga 18 dai, Janar Muhammdu Buhari na APC ke da kashi 11.5 yayinda shugaba Goodluck Jonathan ke da kashi 9.5 cikin dari, bisa sakamakon da hukuma ta bayar. A yanzu dai hukumar zaben kasar ta sanar da sakamakon jihohi 18, yayinda nan gaba kadan za'a ci-gaba da bayyana sakamakon sauran a hukumance. Kamar yadda shugaban hukumar zabe ta INEC Farfesa Attahiru Jega ya sanar