Angola: Jarida mai zaman kanta tana gwagwarmaya da gwamnati | Duka rahotanni | DW | 07.02.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Angola: Jarida mai zaman kanta tana gwagwarmaya da gwamnati

'Yan sanda sun kutsa gidan jaridar Folha 8 inda suke barazana ga wannan jarida ta kasar Angola. Jaridar tana sukar gwamnati kan batun cin hanci galibi game da harkokin 'yan adawa. Gwamnatin Shugaba Eduardo dos Santos da ke mulkin Angola tun shekarar 1979 ba ta jin dadin haka.

A dubi bidiyo 03:39