Ana gudanar da zaɓen ′yan majalisun dokoki a Ingila | Labarai | DW | 07.05.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Ana gudanar da zaɓen 'yan majalisun dokoki a Ingila

Sama da mutane miliyan 35 waɗana aka yi rejista ake sa ran za su kaɗa ƙuri'a a zaɓen.

Großbritannien Wahlkampf 2015 Ed Milliband

Ed Milliband jagoran jam'iyyar masu nema sauyi Birrtaniya

Zaben wanda hasashe na ra'ayoyin jama'a ke nuna cewar za a yi kunen doki tsakanin manyan jam'iyyun siyasar ƙasar, na 'yan mazan jiya ta David Cameron da kuma masu ra'ayin kawo sauyi ta Ed Milliband.

Inda babu wata jam'iyya da ta samu rinjaye dole ne sai ta nemi ta yi ƙawance da wasu ƙananan jam'iyyun.Ƙasar ta Ingila dai na bin tsarin mulkin mai ruwa biyu wanda firamnistan ke da cikakken iko.Kuma jam'iyyar da ta samu nasara a zaɓen ita ce za ta naɗa sabon firaminista wanda zai girka gwamnati.