Ana ci gaba da mayar da martani kan kisan Fulani a Mali | Duka rahotanni | DW | 26.03.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Ana ci gaba da mayar da martani kan kisan Fulani a Mali

Ana ci gaba da yin kiraye-kiraye na daukar matakin bincike biyo bayan kisan Fulani da 'yan kabilar Dogon maharba suka yi a garin Ogossagou na kasar Mali inda a yanzu adadin mutanen da suka mutu ya kai 160.

Saurari sauti 03:12