RGB
January 28, 2020Talla
Biogas wani sinadarin iska ne da ake samarwa idan aka tsuma karmami ko ciyawa ko kuma takin dabbobi. Ana iya samar da shi a kowace gona da injinan da ke sarrafa makamashin. Za ma a iya samar da wutar lantarki da wannan fasaha. Sai dai kuma na'urorin na da tsada kwarai ga manoma na Afirka.