An kashe dalibai akalla 47 a Potiskum | Labarai | DW | 10.11.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

An kashe dalibai akalla 47 a Potiskum

A cewar yan sanda dilibai da dama suka gamu da ajalinsu bayan facewar wani abu a makarantar sakandare da ke birnin Potiskum a jihar Yobe

Datsu-datsunan ne ban din wani bam ya tashi a tsakiyar daliban sakandaren dake garin Potiskum, lamarin ya faru ne dai-dai lokacin da dalibai suka yi layi a harabar makarantarsu. Kowa yanzu dai babu yawan adadin dalibai ko malamn da lamarin ya shafa, amma wani dalibi ya shaidawa wa wakilinmu Al-Amin Muhammad, cewa rigarsa duk ta cika da jinni. A jihar Yobe dai garin Potiskum shi ne na biyu a girma baya ga fadar jihar ta Yobe, kuma garin Potiskum yasha fama da hare-haren tun bayan barkewar tashin hankali a arewacin Najeriya. Wanta majiya ta shaidawa tashar DW cewa akkala dalibai 30 ne suka mutu sakamkon tashin bam din.

Mawallafi: Al-Amin Suleiman Muhammed

Edita: Usman Shehu Usman