1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An kammala taron AU tare da tattaunawa da kungiyoyin yankuna na Afirka

Boukari(HON) InternetJuly 8, 2019

https://p.dw.com/p/3Llg9

An gudanar da taruka masu yawan gaske a fannoni dabam-dabam, kama daga na kungiyoyin ci-gaban farar hula da ci-gaban mata, kiwon lafiya, muhalli, kasuwanci da dai sauransu.