1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An haramta hawa babur a Kaduna

November 26, 2021

A kokarin shawo kan matsalar tsaro, gwamnatin jihar Kaduna ta sanya dokar haramta hawa babur har na tsawon watanni uku a wasu kananan hukumomi. Sai dai wannan lamarin ya sa dubban jama’a yin tattaki da fadawa cikin karancin ababen zirga-zirga.

https://p.dw.com/p/43YMs