An gudanar da bukukuwan Sallah lafiya | Siyasa | DW | 07.07.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

An gudanar da bukukuwan Sallah lafiya

Bukukuwan karamar Sallah sun gudana lami lafiya a Najeriya da Nijar dama sauran kasashen Afirka da dama duk da fargabar yiwuwar fuskantar hare-haren ta'addanci.

Al'ummar Musulmi a kasashen Najeriya, Nijar da kuma Ghana ta gudanar da bukukuwan Sallah karama cikin kwanciyar hankali da lumana duk da fargabar da aka yi ta yiwuwar fuskantar hare-haren ta'addanci musamman a Najeriya inda a shekarun baya 'yan Boko Haram suka yi nasarar kai hare-hare a wuraren idi a wasu jihohin Arewa maso Gabashin kasar.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin