1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An fara rufe makarantu a Najeriya bayan sace dalibbai

Abdourahamane Hassane
March 1, 2021

Kamar sauran wasu jihohin arewacin Najeriya, ita ma gwamnatin Jihar Sakwato ta bayar da umurnin rufe makarantun kawana da ke wajen babban birnin jihar a wani mataki na tunkarar matsalar rashin tsaro.

https://p.dw.com/p/3q3nP