1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An ƙara tsaurara matakan tsaro a Masar

February 2, 2013

An baza jami'an tsaro a kusa da fadar shugaban ƙasar a jajibirin taho mu gama ɗin da a ka yi a harabar wanda a cikin wani mutumin ya rasa ransa

https://p.dw.com/p/17X1g
A protester uses a loudhailer as she chants anti-Mursi slogans during a protest in front of the presidential palace in Cairo, February 1, 2013. Opponents of Egyptian President Mohamed Mursi hurled petrol bombs at his palace on Friday as protesters returned to the streets of Egypt demanding his overthrow after the deadliest violence of his seven months in power. REUTERS/Asmaa Waguih (EGYPT - Tags: POLITICS CIVIL UNREST)
Hoto: Reuters

Ƙungiyar yan addawa  ta yi kira ga minista tsaro da ya yi marabus bayan wani hoton bideyo da aka nuna wanda ke nuna jami'an tsaron na dukar wani mutumin da ke  a tsirara a gaban fadar shugaban ƙasar.

Sannan wasu rahotannin na cewar masu yin zanga zangar a dandali Tahrir sun riƙa jefa  butala akan hirar  ministn ƙasar Hicham Qandil.Majiyoyin gwamnati sun ce mutane 53 suka rasa rayukan su a cikin tashin hankalin da ya bazu a cikin sauran garuruwan ya yin da wasu majiyoyin yan addawar ke cewar addadin waɗanda suka mutun ya kai 91.

Mawallafi : Abdourahamane Hassane
Edita        : Usman Shehu Usman