Amsoshin Takardunku | Amsoshin takardunku | DW | 11.02.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Amsoshin Takardunku

Tarihin birnin Aleppo na kasar Siriya da kuma abin da ake nufi da tashi da faduwar hannun jari, sune batutuwan da Shirin na Amsoshin Takardunku ya yi nazari a kai.

Shirin ya amsa tambayoyi kan tarihin birnin Aleppo na kasar Siriya da kuma bayani kan hannun jari da dalilan da ke haddasa tashi da faduwar shi.

Sauti da bidiyo akan labarin