Amsoshin Takardunku: Tarihin mulkin mallaka | Amsoshin takardunku | DW | 14.01.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Amsoshin Takardunku: Tarihin mulkin mallaka

Mai sauraron DW Saidu Abdullahi Damaturu Najeriya ya aiko tambayar neman karin bayani a kan yadda 'yan mulkin mallaka suka shigo kasashen Africa. Ko a wace shekarar ce suka shigo nahiyar? Wace kasa ce ta fi mulkar kasashe a Africa?

Saurari sauti 17:01

A cikin shirin Amsoshin Takardunku na wannan mako ya amsa tambaya kan mulkin mallaka wanda kasashen Turai suka yi wa kasashen nahiyar Afirka. da kuma wata ta biyu da ke neman sanin tasirin itaciyar bagaruwa da irin abubuwan amfani da ake samu daga gareta.

Za ku ji amsoshin daya bayan daya daga bakin Malam Umar Hashim masanin magunguna addini Musulinci da kuma
Lawal Ali Garba masanin tarihi kuma dan Jarida da ke a Kaduna.