1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amsoshin Takardunku: Tarihin Hamisu Breaker

Abdullahi Tanko Bala RGB
June 15, 2020

Tarihin Hamisu Breaker da fashin bakin malami a sashen nazarin harsunan Najeriya a Jami'ar Bayero da ke Kano, kan yadda yake kallon wakar Jarumar mata ta fuskar nazari da ma'ana.

https://p.dw.com/p/3dmlK

Tarihin matashin mawakin nan wanda yanzu a duniyar mawakan Hausa taurarurwarsa ta ke haskawa wato Hamisu Breaker musamman wakarsa ta jarumar mata da kuma Farfesa Sa'idu Mohammed Gusau malami a sashen nazarin harsunan Najeriya a Jami'ar Bayero da ke Kano yadda yake kallon wakar ta fuskar nazari da ma'ana.