1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amsoshin Takardunku: Dalilan jijjiga ga mata

Suleiman Babayo YB
October 29, 2018

Mata da dama kan fita daga hayyacinsu wasu kafin haihuwa wasu bayan haihuwa, abin da ake kira jijjiga . Dakta Hassan Ibrahim likita a jihar Kaduna arewacin Najeriya ya yi bayani kan wannan cuta.

https://p.dw.com/p/37LZ1